Wakilin Tarayyar Turai a Falasdinu ya sanar da cewa:
Tehran (IQNA) Ofishin wakilin Tarayyar Turai a Palastinu da ta mamaye ya fitar da wani rahoto inda ya ce yahudawan sahyuniya sun lalata gidaje 953 na Falasdinawa tare da raba mutane dubu 28 da muhallansu a cikin shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 3488885 Ranar Watsawa : 2023/03/29